Sabuwar Wakar:- Rarara Mahadi Ya Firgita Yaki Zuwa

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Shigowa Wannnan Shafi Na Mu Na Pressloaded. Com Shafin Dauke Kawo Muku Wakokin Siyasa Daban Daban.

Yau Muna Dauke Da Wannan Sabuwar Wakar (Dauda Kahuta Rarara) Wakar A Ya Rerata Ga ( Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ) Wannan Waka Raddi CE Ga Tsoron Da (Kwankwaso) Ya Fasa Zuwansa Kano.

Sanin Kune Tsakanin Wadannan Jamiya Biyu A Cen Baya Duk Lafiya Kalau Suke Lafiya Tare Domin Kwankwaso Ne Ya Jagoranci Ganduje  Har Ya Dade Kujerar Mulikin Kano.

Amman Sai Gashi An Samu Akasi Tsakanin Su Babu Zaman Lafiya, Suna Kasance Tamkar Doya Da Manja.

Ga Dai Wakar Nan Da Hazikin Mawaki Siyasa Ya Rera Mai Take (Karyar Banza Ihub Kawai)

Asha Sauraro Lafiya:-

DOWNLOAD mp3 Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.