Music:- Nura M Inuwa Manyan Mata Album 218

 

Wadannan wasu ne daga cikin sababbin wakokin da fasihin mawaki Nura M Inuwa yayi kuma ya fitar dasu a bana wato a shekara Wakokin sun kayatar sosai.
=>

Shin kunji dadin wakokin albums din da fasihin mawakin ya saki a baya,
=>

A Pressloaded mun tattaro muku wasu daga cikin sabbin wakokin fasihin mawakin da suka fito a 2018.
=>

Bisa ga tsari da dokar kare hakkin malaka ta tanadar, baza mu samu damar cigaba da dora muku sababbin wakokin mawaki nura m inuwa ba,

sai dai zaku iya samun bayanai akan lokaci da kuma guraren da zaku iya samun wakokin su a shagunan kasuwanni dana yanar gizo-gizo.
Domin samun sababbin wakokin albums na Nura sai ku rinka bibiyar shi a shafinsa na sadarwar zamani na Instagram ko ta Facebook ko kuma ku duba iTunes.

Duk da haka zaku iya cigaba da Kasancewa da mu a pressloaded.com don samun bayanan kan lokaci da kuma gurare da zaku iya samun sababbin wakokin Nura M Inuwa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.