Connect with us

Politics Song

Music:- Sulen Kudi Direban Waka A Kano Sai Munyiwa Dan JaGwal Tunbur

Published

on

- Advertisement -

Rashin Zuwan Kwankwaso Kano Bazai Kariyar Da Muba Wannan Ai Ba Komai Bane, Munyi Ta WasuluWasuli Da Allah Ne Bai Nupi Yazo Ba, Ba Wai Wani Taliki Bane.

Inji (Sulen Kudi Direban Waka Kano)

Haka Kuma Sulen Kudi Direban Waka Ya Kara Da Cewa Har Wayau Har Kullin Bazmu Daina Kwankwasiya Ba Domin Kwankwasiya Amana CE.

Ga Kuma Sabuwar Wakar da Yayi Domin Nuna Farin cikinsa Zuwa Ga En Dr Rabi’u Musa Kwankwaso) Jagoran Talakawa.

Badan Komi Nayi Wannan Waka Wacce Nayiwa laqabi da taken Sema Ranarzuwan Mahadi Bana Karya takurewa kareba Sai Sabo Da Da kauna Da kuma Soyayyata Ga kwan kwaso Dakuma Yan Kwan Kwasiyua

Kuyi Download Kusha Sauraro Lafiya:-

Daga Naku  (Sulen Kudi Direban Waka)

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *