Connect with us

Politics Song

Sabuwar Waka:- Jamil Jadda Allah Wadaran Dujal Don Ba ” Mahadi ” Ne Ba, ( Zuwan Kwankwaso Kano ) 

Published

on

- Advertisement -

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Kasancewa Da Mu A Dai Dai Wannan Lokaci Na Yau.

Ayau Muna Dauke Da Sabuwar Wakar Da Shaharen Mawakin Nan Naku  Yayi Wanda Jama’a Keyima Lakabi Da Suna ( Jadda ) Mawakin Siyasa A Karkashin Jam, iyar APC.

Cikaken Sunan Wannan Mawakin Shine ( Jamil Jadda Na Garko ) Mawakin Da Ke Da Zama A Jahar Kano State.

A Yau Ne Ya Fitar Da Wannan Waka Mai Taken “Dujal” Abin Nufi Nan Shine Mawakin Nayi Nuni Da Cewa (Kwankwaso) Ne Dujal Domin Zai Ziyarci Jahar Kano A Ranar 30/01/2018 Kuma Ziyara Zata Zama Wani Abin Fitina Ga Abokan Hamaiyar Su.

Kada Ka Zagi ( Jamil Jadda Na Garko ) Domin Kalmar Da Ya Furta Mai Taken “Dujal” Ita Dai Wannan Kalmar “Dujal” Dunkulalliya Ce, Kada Ka Fassarata Kan Wani Mumunan Zagi Ko Kazafi Don Taneda Manufa Kala Iri Daban  Daban.

Sanin Kowane Tsakanin “Yan Gadujiya Da Kwankwasiya Babu Zaman Lafiya A Tsakanin Su, Ko Da Nasa Jama’a kuma Kowa Nasa Yake Yabawa, Siyasa Ce Rigar ‘Yan Ci Duk Wanda Ya Sanyata To Dole Ne Ya Juri   Jin Wasu Malamai Masu Dadi Da Mara Dadi.
Kada Kumanta Wannan Shafi Na Mu Na Pressloaded.com Shafi Ne Dauke Kawo Wakokin Siyasa Daban Daban, Ayishi Don Mutun Daya Ba.

Ga Wakar Na  Kuyi Download Ku Saurara.

DOWNLOAD MUSIC NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *