- Advertisement3-

Bidiyo/Audio:- Fassara Kalaman Bakin Shugaban Kasa Muhammad Buhari 2018

89

- Advertisement -

Yau Muna 2/1/2018 Alhmdlh Munayima Allah Godiya da Ya Nuna Mana Wannan Sabuwar Shekara Lafiya,

Ga Abinda Baba Buhari A Yau Yake Cewa ” Barkan Ku Dukkan ‘Yan Kasata Najeya Ina Yi muku Murna Da Shigowa Sabuwar Shekara, Ya Kuma Ce Wasun Ku Na Tinani Cewa Kasarmu Nigeria Bazata Gyaruba, 

Shin Miye Ribar Fadan Haka Da Kuna Har Kuna Fadan Cewa Tin Fara Hawan Kan Karagar Mulki Babu Abinda Ya Chanza A Kasarmu Najeriya.

Wannan Sam Ba Dalili Bane Da Zaku Fadi Irin Wadannan Kalamai Ba, Ko Saboda Kunzama ‘Yan Ko Oho Baku Kishin Kasarmu Nigeria, Wannan Ba Dalili Bane Ni ” Muhammad Buhari ” Ina Kira Ga ‘Yan Kasata Nigeria Da Ku Shirya Zabe Mai Zuwa Na 2019 Kuzabi Chanji Kuma Ku Zabi Buhari Da Jam Iyata (APC).

- Advertisement -

Nagode Muku ‘Yan Najeriya, TohJama’a Kun Karanci Wannan Fassara Kalamain Bakin Shugaban Kasa Daga Ni (Umar Ibraheem G-Star) Admin Na Pressloaded.com,

Wannan Fassara A Gurguje CE A Takaice Zaku Iya Sauraro Da Kuma Kallon Video.

Zakuyi Download Ku Saurara Ko Haka Kuma Zaku Iya Kallon Wannan Video Kalaman Bakin Baba Buhari Ta Hanyar Shiga Nan YouTube Dake Kasa Domin Kallon Yadda Abin Yake


DOWNLOAD AUDIO HERE

- Advertisement -

- pressloaded1-

Leave A Reply

Your email address will not be published.