Music:- Murtala Badamasi ‘Yan Najeriya Muzabi PDP 2019

0 1,131

Kada Kumanta Zakuyi Download Na Waka Mai Taken

“Music:- Murtala Badamasi ‘Yan Najeriya Muzabi PDP 2019”
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya bamu ikon gabatarmuku da wakokin shahararren mawakin nan na jam iyar PDP nakasa wato ( MURTALA BADAMASI MANI ) .

Mai waka katsina:-  Ya fitomuku da shahararrun wakokin nan da aka Dade ana jira karkashin jagorancin jam iyar PDP.

Wa Dannan Wakoki Zamu Bi Daya Bayan Domin Kawo Muku Su.

(1) wakar masu gudu sugudu sun dawo ta jam iyar PDP ta biyu 

(2) wakar jam iyar PDP na raye 

(3) wakar Nigeria mu zabi PDP 

(4) Waka mai taken PDP Ku tare kutare.

Kuyi kokarin saurarar wadannan wakokin domin amfana da irin sakon da mawakin yake kokarin isarwa wato ( MURTALA BADAMSI MANi ) jinin katsinawa.

Ga Daya Daga Cikin Wakokin:-

DOWNLOAD MP3 NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.