- Advertisement -

Music:- Murtala Badamasi Kai Kutare Ku Tare 2019 Zasu Gudu

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Wannan Itace Waka Mai Taken ” Music:- Murtala Badamasi Kai Kutare Ku Tare 2019 Zasu Gudu “

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya bamu ikon gabatarmuku da wakokin shahararren mawakin nan na jam iyar PDP nakasa wato ( MURTALA BADAMASI MANI ) .

Mai waka katsina:-  Ya fitomuku da shahararrun wakokin nan da aka Dade ana jira karkashin jagorancin jam iyar PDP.

Wa Dannan Wakoki Zamu Bi Daya Bayan Domin Kawo Muku Su.

Wannan Itace  Waka Mai Taken ” Kai Ku tare kutare kai Ku Tare ”

Kuyi kokarin saurarar wadannan wakokin domin amfana da irin sakon da mawakin yake kokarin isarwa wato ( MURTALA BADAMSI MANi ) jinin katsinawa.

Click Download Below:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.