- Advertisement -

Music:- Murtala Badamasi Jam Iyar PDP Na Raye Masu Cewa Ta Mutun Ga Zance

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Ka Kada Ka/Ki Manta Kana Kan Hangar Download Wakar ” Murtala Badamasi Mani” Mai Taken.

( Music:- Murtala Badamasi Jam Iyar PDP Na Raye Masu Cewa Ta Mutun Ga Zance )
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya bamu ikon gabatarmuku da wakokin shahararren mawakin nan na jam iyar PDP nakasa wato ( MURTALA BADAMASI MANI ) .

Mai waka katsina:-  Ya fitomuku da shahararrun wakokin nan da aka Dade ana jira karkashin jagorancin jam iyar PDP.

Wa Dannan Wakoki Zamu Bi Daya Bayan Domin Kawo Muku Su. 

WANNAN Itace ” wakar jam iyar PDP na raye ”

Kuyi kokarin saurarar wannan waka domin amfana da irin sakon da mawakin yake kokarin isarwa wato ( MURTALA BADAMSI MANi ) jinin katsinawa.

Download Below:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.