Music:- Murtala Badamasi Ana Masu Gudu Su Gudu Ana Karyar Banza

44
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Music:- Murtala Badamasi Ana Masu Gudu Su Gudu Ana Karyar Banza
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai daya bamu ikon gabatarmuku da wakokin shahararren mawakin nan na jam iyar PDP nakasa wato ( MURTALA BADAMASI MANI ) .

Mai waka katsina:-  Ya fitomuku da shahararrun wakokin nan da aka Dade ana jira karkashin jagorancin jam iyar PDP.

Wa Dannan Wakoki Zamu Bi Daya Bayan Domin Kawo Muku Su.

( wakar masu gudu sugudu sun dawo ta jam iyar PDP ta biyu )

Kuyi kokarin saurarar wadannan wakokin domin amfana da irin sakon da mawakin yake kokarin isarwa wato ( MURTALA BADAMSI MANi ) jinin katsinawa.

Enjoy:-

DOWNLOAD MP3 NOW

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.