Video:- Me ya sa Shugaba Buhari bai halarci taron kasashen Musulmi na OIC

2
Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Me ya sa Shugaba Buhari bai halarci taron kasashen Musulmi na OIC kan yunkurin Shugaba Trump na sauya matsayin birnin Kudus ba? 

Wasu Musulmai a Najeriya ba su ji dadin shawarar da shugaban ya yanke na halartar taron yanayi a birnin Paris maimakon na kasashen Musulmai kan matsayin birnin Kudus ba. 

Kakakin Shugaba Buhari,  Garba Shehu ya shaida wa Sulaiman Ibrahim dalilin da ya sa Buhari bai halarci taron kasashen Musulmi ba.

Download Video Here

Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Leave A Reply

Your email address will not be published.