Sabuwar Wakar:- Baba Buhari Ta Happy Birthday Daga Al-Fazazi

2
Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Sabuwar Waka Kenan Ta Baba Buhari Daga Hazikin Mawakin Nan Nuku Na Siyasa Wanda Kuke Jin Wakokinsa Tare Da ( Rarara ) Wannan Ba Kowa Bane Face ( Ibrahim Al-Fazazi ).

Wannan Wakace Da Ya Shirya Ga ( Gen Muhammad Buhari ) Ta Murnar Tayashi Cika Shekara “75” Da Haihuwa, Wanda Muke kira Da Turanci ( Happy Birthday ).

Zakuji Cikaken Tarihin ( Gen Muhammad Buhari ) Daga Bakin Wannan NlMashahurin Mawaki Domin Shi Wannan Mawaki ” Al-Fazazi ” Ba Bakobane A Fagen Waka Domin Koda Rarara Ya Ganshi Shina Yane Waka.

Kusan ma Nace Yariga Rarara Farawaka Domin Muada Wannan. tabbacin Hakan Kamar Yadda Admin Na Pressloaded. Com Muka Zanta Da Shi.

Baya Ga Haka Nan Dawasu Lokaci Zakujimu Dauke Da Wasu Sababin Wakokin Sa. insha Allah. mungode Masoya Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu A Wannan Shafi Domin Samun Sababin Wakoki Masuzuwa Na Siyasa Da Dai Sauran Su.
Download MP3 Here

Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Leave A Reply

Your email address will not be published.