- Advertisement -

Music:- Wakar Kwankwaso Jagoran Talakawa ( Mai Likimo Ina Aka Kwana )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Wannan Sabuwar Waka CE Daga Babban Abokin ( Sulen Kudi Direban Waka) Dauke Zaune A Kano.

Jama’a Kadan Ke Nan Kuke Gani Sababin Wakoki A Wannan Shafi Namu Na Pressloaded.com Fatan Mu Dai Kukasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Samun Sababin Wakokin Siyasa Bandaban.

Haka Kuma Muna Shedamuku Da Cewa Ku Jiramu Nan Bada jimawaba Zaku Jimu Dauke Da Wata Sabuwar Waka Ta ( Kwankwaso ) Wadda Hazikin Mawakin Yayima Lakabi Da ( Giwa Zata Shiga Kano ) Abinda Yasa Ankayi Wannan Waka Shine Yayinda Baba Buhari Da Ganduje Suke Gudanar D Taro A Kano, Shi Kuwa Kwankwaso Yayi Tafiya Wasu Da Dama Sunyi Tsokaci A Kan Wannan Tafiya Da ( Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ) Yayi.

Kujiramu Nan Da Dan Wani Lokaci Domin Wakar Taneda Abubuwan Lura A Ciki, Wanda Yayi Wannan Waka Shine ( Sulen Kudi Direban Waka ) Daya Daga Cikin Abokin Admin Na Pressloaded. Dake Kano,

Kuyi Download Na Wannan Waka Kusha Sauraro Lafiya.

Download MP3 Here

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.