Music:- Jamil Jadda Baiwa Cikin Halitun Allah 

1
Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Rike Da Sunan Wannan Hazikin Mawakin Siyasa Da Wakokin Zamani Wanda Keda Suna ( Jamil Jadda Na Garko ) Mazauni Jahar Kano.

Yau Muna Dauke Da Sabuwar Wakar “Jamil Jadda Na Garko ”  Wakar Da Yayi Yiwa Lakabi Da  ( Baiwa Cikin Halitun Allah Kasa ).

Wakace Da Yayi Nazari Kan Irin Mu’uzozin Uban Giji Yayimuna Domin Moriya Ga Halittu. Waka Ilimi CE Domin Jahili Bazai Iyaba.

Ku Sauke Wakar Ku Saurara Kuji:-

Download MP3 now

Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Leave A Reply

Your email address will not be published.