Connect with us

Free Browsing

Android Apps:- Yadda Ake Create Certificate Ta Makaranta Ko Ma’aikata

Published

on

- Advertisement -

Aslm Jama’a Maziyar Wannan Shafi Namu Na Pressloaded.com Barkan Ku Da Sake Kasancewa Tare Damu A Dai Dai Wannan Lokaci.

Yau Muna Dauke Da Wani Sabon Applications Na Wayar Android Kala Daban Daban, Amman Kamin Nan Zamu Dan Fara Kawo Muku Wadan Da Suka Fi Kayatarwa, 

Dafarko Dai Shi Wannan Apps Yane Amfani Ne Ta Bangaren Wajen Kirkira ( Certificate Paper ) Ta Makaranta Ko Ma’aikata.

Wannan Apps Dai Ana Kiranshi Da Suna ( Certificate Maker ) Idan Kuka Budeshi Zakuganshi Kamar Haka.

Sai Ku Taba Kan (Start) Zai Dauke Ku Zuwa Inda Zakuga Ya Jeromuku Wannan Abubuwan Kamar Haka Da Bangaren Hannun Ku Na Dama Wato ( Right Hand Side).

(1) Frames

(2) Write

(3) Reset

(4) Save

Sai Ku Taba Kan ( Frame’s ) Wanda Shi Zai Baku Damar Ganin Kala Kaln Design Dake Cikinsa SaibKu Taba Kan Kalan Da Kuke So Sai Ka Fara Aiki Ta Yadda Kake So Harka Kai Karshe Sai Ka Dannah Alamar Save.

Saikaje Cikin Gallery Na Kan Wayarka Zakaga Ganshi. Daga Nan Kuna Zaka Iya Zuwa Cape Domin Yin Printing Dinsa.

  Allah Ya Bada Sa’a Ameen Gamasu Neman Karin Bayani Zaku Iya Ajemuna Comments A Nan Sai Munjiku, Ga Apps Anan Kasa Ku Taba Kan Download Below:-

Download Certificate Maker.apk Here

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *