- Advertisement3-

Video:- Rarara Kafisu Gaskiya Baba ( Full HD Video )

272

- Advertisement -

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Warhaka, Barkan Mu Da Sake Sadowa Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci.

Kamar Yadda Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa” Dauda Adamu Kahutu Rarara ” Ya Sha Alwashin Zai Saki Video Wakar Da Yayi Ta Zuwan “Baba Buhari Kano ” Mai Taken ( Kafisu Gaskiya Baba ) Allah Da Ikonsa Ya Bashi Damar Fitar Da Wannan Video.

Mu Admin Na Pressloaded.com Munayiwa ( Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Fatan Alkairi Allah Ya Kara Mashi Basira Da Ilimi Da Kariya Ga Dukkan Mahasada.

Wani Zancen Banza Da Munkaji Sai Cewa Akeyi Masoyan ( Rarara ) Sun Ragu, 78% Wannan Duk Sharrine Na Makiya Mahasada, Zancen Gaskiya Mu Adda Tabbacin Cewa Masoyan ( Mai Gida Rarara ) Sai Karuwa Suke A Kullin.

Don Haka Jama’a Ku Daina Daukan Jita Jita A Jama’a, Kubari Har Kuga Munyi Post. Domin Shi Makiyi Kullin Gurinsa Yayi Kokarin Yin Sharri Ga Wanda Ya Fishi, Fatan Alkairi Muke Ga Kowa Ba Sharri Ba.

- Advertisement -

Toh Jama’a Domin Tabbatar Gane Wannan Video Full Ne Zaku Iya Kallosa A YouTube.

Domin Sauke Wannan Video Sai Ku Dannah Kan Download Nan Kasa:-

DOWNLOAD VIDEO NOW

©YouTube

- Advertisement -

- pressloaded1-

Leave A Reply

Your email address will not be published.