- Advertisement -

Video:- Rarara Kafisu Gaskiya Baba ( Teaser )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Sako Daga Yahaya Wazirin Rarara Yane Yiwa ‘Yan Uwa Masoyan ( Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Al-Bishir Da Video Wakar Da Mai Gidansa Yayima Baba Buhari Zuwansa Kano ( Kafisu Gaskiya Baba ).

Wannan Video Kadan Ne Daga Cikin Wakar Nan Bada Jimawa Ba Zakujimu Dauke Da Full Video Na Wakar.

Amman Kafin Nan Wannan Video Ma Yane Kai Kusan Minti ( 1 Zuwa 2 ) Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Cikaken Video.

Don’t Forget You Can Watch This Video Via YouTube Channel Here.

©YouTube

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.