Connect with us

Wazirin Rarara Music

Farin Jinin “Rarara” Sai Karuwa Yake A Idon Duniya

Published

on

- Advertisement -

Farin jinin Rarara bai rago ba Daga Wazirin Rarara

Masoyan Dauda Adamu Kahutu Rarara(TAMBARIN AREWA) basu ragu ba zagin kwankwaso a waka ko kuma yabashi Bazai rage Masoyan Rarara ba 
Masoyan Rarara sun karu da kaso 30%  
Dalilin kuwa a yayi da yayi Wata Sabuwar waka ta da zuwan Buhari kano KAFISU GASKIYA BABA mutanan da sukai ta magana akan Wakar sunfi mutanen da suke bibiyar wakokin shi a baya 
Sannan Rarara lokachin da yayi wakar KANO TA GANDUJE CE ya kara Samun masoya da kaso 15% 
Rarara shine Babban mawakin Siyasa a Nigeria bayan haka Rarara ba ya tsaya a Nigeria kawai ba yana yima shuwagabannin kasa da yawa waka kamar shugaban kasar Niger 
Mal Tsula bai iya ba mutum abu kuma bai iya hanashi 
By Yahaya Madawaki’Ya’u Darakta’Wazirin Rarara’

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *