- Advertisement -

Music:- Rarara Kafisu Gaskiya Baba ( Full Song )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Welcoming Back To You All our Pressloaded.com Blog Members, As We Told You Before About The  Greatest Nigeria Politician Singer ( Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara ) will Released His New Song Wean General ( Muhammad Buhari ) Arrive in Kano Nigeria, For The Investigation opening  New Project Which Was Governor ( Ganduje ) Did In Kano.
As Well Our Best Talent Politics Musician ( Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Wish To informe You To Stand And Title Your Belts For Upcoming Election 2019, Because “Baba Buhari” Is Ready To Fight For Nigeria Corruption.

Download This Song And Make Sure You Give Attention To Listening This Greatest Fantastic Music, Anything You Heard Is Truly What ( Baba Buhari ) Ambition 2019.
I  Admin Pressloaded.com Am Apologize, Respect And Obey To ( Dauda Adamu Kahutu Rarara ) if I Did Wrong Things To Forgive Me, Because No Body Will Not Made Mistake.

Translations In Hausa Below:-
Jama’a Barkan mu Da Sake Saduwa Damu A Dai Dai Wannan Lokaci, Kamar Yadda Mukayi MUku Bayani A Chan Baya Da Cewa ( Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Zai Saki Sabuwar Wakar Sa Idan ( Baba Buhari ) Yazo Kano Wajen Buda Ayuka Da Gwamnan Kano State Yayi ( Umar Ganduje ).

Allah Ya Ida Wannan Kuduri Nasu.Domin  Yanzu Haka ” Baba Buhari ) Ya Sauka Kano Tin Jiya Kuma Zaiyi Kwana (2) Insha Allah.

Wannan Sabuwar Waka Ke Nan Da Shaharen Mawakin Nan Na Siyasa ( Rarara ) Ya Saki Yayinda baba Ya Sauka Kano.
Abin Lura An an Shine Ku Saurari Wannan Waka Haka Kuma Zakuji Duk Abinda Mawakin Ke Fada Duk Gaskiya Ne KuMa Muna Fatan Haka Ya Dore. Allah Ya Taimaka Baba Ya Kara 2019.

Dan Allah Masu Yin Copy Zuwa Wani Shafi, Dan Allah Arinka Saka Muna Back link,Da Sunan Shafin Mu Full ( SOURCE:- FROM WWW.PRESSLOADED.COM )

Dan Allah. pls……..!!!
Download And Listen Below:-

Download MP3 Now

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.