- Advertisement -

Music:- Rarara Tambarin Arewa By Yahaya Wazirin Rarara

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Assalamu Alaikum ‘Yan Uwa Maza da Mata, Yau Nine Da Kaina  ( Yahaya Madawaki ) Wanda Kukafi Sani Da “Wazirin Rarara ” Na Zomuku Da Sabuwar Waka Danayiwa Mai Gida Na ” Dauda Adamu Kahutu Rarara “.


Ita Dai Wannan Waka Nayitane Don Tayashi Murnar Dadin Sarautar Da Anka Bashi Ta Rike Ragwamar ” Tambarin Arewa ” A Gaskiya Nayi Murna Nayi Farin Ciki So Sai Ganin Cewa Mai Gida Nane Yau A Kan Wannan Kujera.


Inatayashi Da  Addu’a Allah Ya Tayashi Riko Amin, Ina Kuma Mika GaisuwaTa Ga ” Isyaku Forest, Fati Kawo, Adam A Zango Da Kuma Jigo Uban Tafiya ” Jamil Jadda Na Garko ” Wanda Shine Ke Wakiltar “Rarara” ” Tambarin Arewa “.


Ina Fatan Masoyana Zaku Dinga Kasancewa Tare Dani Wannan Shafi Na Pressloaded.com Domin Samun Sababin Wakokina Da Na Mai Gida Na ” Alh Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ” Na Gode Allah Ya Taimakemu Baki Daya.


Ku Dannah Nan Kasa Domin Sauke Waka. 

Rubuta Jawabi Daga  “Yahaya Madawaki Wazirin Rarara”

Download MP3 Now

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.