Video:- Da Jama’a Ke ce-cekuce Kan Cewa Anyima “El-Rufai” ihu, a iDon Jama’a

55
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Banban Ci A Filin Yaki, Wannan Shine Asalin Video Na Zuwan ( El- Rufai ) ( Kasuwab Pantake ) Dake Kaduna.

Wasu marasa kishin jihar kaduna sunata yawo da video na karya waicewa anyiwa Mai Girma Gwamna Ihu A lokacin da yaje ya jajantawa yan kasuwar da iftila’ian gobara yafada masu.

Wannan shine ainihin video da akayi a zuwan mai girma gwamna Mallam Nasir El-Rufai kasuwar Fanteka. Tsaru ruwan Mutane na ihun sai Mallam. Mallam Ikon Allah, Kaduna ta Mallam ce, Allah ya Mai Mai Ta Mana.

Wannan Video Shine Gaskiyar  Lamari Ba, Jama’a Ku Dinga Daukan Jita Jitaba Wannan Sam Bai Kamata Ba. Ya Kamata A Dinga Yin Bincike Kamin A Afka Lamarin Domin Idan Ya Bace Ba Gyara Haka Husawa Kance (  Shi Mutunci Madara Ne ) Idan Ya Zube Na Da Wuyar Kwasa.

Watch On YouTube Below:-

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.