Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

Wannan Shine Hoton ( Jamil Jadda Na Garko ) Da Kuke Gani A Nan Sama Wanda Yayi Wannan Waka.

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan ku Da Wannan Lokaci Da Muke Ciki, Wannan Sabuwar Waka CE Daga Jarumin Haziki Daga  ( Jamil Jadda ) Dake Jahar Kano State.

Wannan Waka Ya Shiryata Ne Zuwa Ga Gwamnan Jahar ( Jigawa State ) Domin Yadda Yake Tafiyar Da Tsarin Mulkin Sa Bai Canchanta Ba, Domin Baya Taimakawa Jama’ar Talakawansa Da ‘Yan Jam’iyarsa APC.

Wannan Shiyasa ( Jamil Jadda Na Garko ) Yayi Wannan Waka Domin Ya Gane Kuskurensa Ya Gyara Kamin Zaben Yazo, Domin Ya Sanya Talakawa Na Zagin Buhari.

Duk Dai Zakuji Cikaken Bayani A Cikin Wakarsa. Fatan Alkairi Daga Admin Na http://Pressloaded.com Fan Kayi Sauraro Lafiya.

Ku Kalli Wakar ( Allah Ka Tsare Buhari ) By Jamil Jadda Na Garko”

Download And Listed:-

DOWNLOAD MP3 NOW

Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn