Connect with us

Wazirin Rarara Music

Music:- Yahaya Wazirin Rarara Ga Buhari Ga Buratai ( Full Music )

Published

on

- Advertisement -

WAZIRIN RARARA MULTIMEDIA

KE GABATAR MAKU DA WANNAN WAKAR

Assalamu alaykum barkan mu da wannan Lokaci Sunana Yahaya Madawaki’Wazirin Rarara’ Dauke Da wakar ( GA BUHARI GA BURTAI ) na Rera Wannan waka ne Ga Sadaukan Nigeria President Muhammad Buhari Da General Yusuf Tukur Burtai Ganin yadda Suke kokari Wurin tabbatar da tsaro a Nigeria Ga Kadan Daga cikin Baitin Wannan wakar

*Kai Kuban Kidan Sadaukai

*Wazirin Rarara Yake waka

*Yahaya Dan Madawaki Kenan

*Lakabi Na Ya’u Darakta

*Ni na Rarara Dandalin Mawaka

*Ga Janar Ga Janar

*Ga Buhari ga Buratai

*Wuta Wuta Wuta Eho fire fire sir Easy Sorry Sir

*Janarori Iyayen Janarori

*A taba suna da danja

*aaha Sai Ku Taba

*Ga Buratai

Ba Shakka za kuji Dadin wannan Wakar kuyi downloading Dinta yanxu! Yanxu!! Yanxu!!! Ku Cigaba da biyo Wakoki na a pressloaded.com Nagode Masoya na.

 

Download Mp3 

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *