Connect with us

Wazirin Rarara Music

Music:- Wazirin Rarara Tafi Nono Fari ( Barin Atiku APC )

Published

on

- Advertisement -

 

WAZIRIN RARARA MULTIMEDIA

KE GABATAR MAKU DA WANNAN WAKAR

Assalamu alaykum barkan mu da wannan Lokaci Sunana Yahaya Madawaki’Wazirin Rarara’ Dauke Da wakar TAFI NONO FARI na Rera wannan waka ne Saboda Ganin Yadda Wasu suke Barin gida Su koma makobta Wannan Waka Ce Wadda Gwamnan Jihar Kaduna Malam Yar Rufa’i Ya dauki Nauyi a rera

Ba Shakka za kuji Dadin wannan Wakar kuyi downloading Dinta yanxu! Yanxu!! Yanxu!!! Ku Cigaba da biyo Wakoki na a pressloaded.com Nagode Masoya na

Daga Yahaya Madawaki

Ya’u Darakta

Wazirin Rarara

Download MP3

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *