- Advertisement -

Music:- Wazirin Rarara Garban Minnah Na Gidan Yari ( Tsohon Gwamnan Niger State )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Jama’a Assalamu Alaikum Dafatar Kuna Cikin Koshine Lafiya, Yau Muna Dauke Da Sabuwar Wakar Da Shahararen Mawakin Nan Naku Nakowa Mai Fadin Gaskiya Cikin Wakarsa Koda Da A’asoba. Domin Idan Ka Saurari Wakarsa Zamani Duk Abinda Yake Fada Haka Ne, Ta Faru.

Wannan Mawaka Haziki Fasihi Shine Naku NaKowa ( Yahaya Wazirin Rarara ) Ya Kara Da Cewa ku Saurari Sabuwar Wakarsa Dake Tafe Nan Bada Jimawa ba Mai Taken ” Ga Buhari Ga Buratai ” Tana Nan Zuwa, Takallo Ta Audio.

Wannan Waka Ya Shiryata Ne Ga Mu’azu babangida Aliyu (talban minna) tsohon gwamnan niger State, Domin Yaci Hakkin Talakawa A Lokacin Mulkisa.

Fatan Admin Na Pressloaded.com kukasance   Tare Damu Akoda Yaushe Domin Jinmu Dauke Da Sababin Wakokin Siyasa Both of All Arewa Politician Singers.

Ku Kalli Wakar ( Allah Ka Tsare Buhari ) By Jamil Jadda Na Garko”

Hit Download And Enjoyed:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.