- Advertisement -

Music:- Wazirin Rarara An Chafke Garban Minnah ( Dan Gala Dillalin Rawa )

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Dan Halak NaKowa Ina Gonin Wani Ga Nawa ( Yahaya Wazirin Rarara ) Mawakin Dake Kokarin Tallafawa Alummah Da Kasarmu Nigeria Gabaki Daya, Allah Ya Kara Daukaka Da Hazaka, Mahasadan Shi Fadawan Shi Domin It’s Gaskiya Na Da Wuyar Fadi.

Wannan Wakace Dayayi Ga Zuwaga Tsohon Gwannan Jahar ( Niger State ) zakuji Shi Dauke Da Baituka A Cikin Wakar Tashi.

Kamar Yadda Yayi Furuci A Cikin Wakarsa, An Nemi Tsohon Gwamnan Da Yazo Ofishin ( E.F.C.C ) Suna Nemanshi Sai Yaki Ya Karbi Kiransu, Kwatsam Sai Ya Karbi Wata Gaiyatar Zuwa Biki, A Chan ( Magu ) Yace Arutsashi A Kameshi.

Duk Dai Zakuji Sauran Bayanin Acikin Wannan Waka, Kada Kumanta Zaku Iya Kasan Cewa Tare Damu A Koda Yaushe http://Pressloaded.Com Domin Sada zumunta or Make Info@pressloaded.com

Fatan Ayi Sauraro Lafiya Daga Naku Nakowa  Dan Kwarai Mawakin Al’Ummah ( Yahaya Madawaki Wazirin Rarara ) Allah Ya Kara Daukaka Yakara Basira.

Ku Kalli Wakar ( Allah Katsare Buhari ) By Jamil Jadda Na Garko”

Download Below:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.