Connect with us

Hausa music

Audio:- Sister Margyayi “Bilyaminu” Tana Fadin Yadda Maryam Sanda Ta Kashe Shi ( Full Stories )

Published

on

- Advertisement -

Dukkan Duniya Ta Dauka Jama’a Kowa Sai Fadin Albarkacin Bakinsa Ya Keyi, Idan Kaji Wannan Zuwa Anjima Kuma Zakaji Anbullo Da Wannan Zance Na Daban na Rasuwar “Bilyaminu” Da Matarsa Da Kashe Har Ga Allah.

Wannan Audio Record Ne Inda Zakuji “Sister” ( Margyayi Bilyaminu ) Dauke Da Bayani Yadda Abinda Ya Faru Da Har Ta Kai Ga Kashe Mijinta “Bilyaminu”.

Acikin Wannan Audio Record Zakuji Komai Da Komai Kuringus Harta Kai Ga Iyayen ” Maryam Sanda” Suka Zo Ban Gidan Yayinda Suke Wannan Hayaniyar Kace Nace Da Har Ta Daba masa Wuka.

Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Video Rayuar Maryam Da Margyayi Bilyaminu:-

Zaku Iya Download Na Wannan Audio Nan Kasa:-

DOWNLOAD AUDIO NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *