Connect with us

Hausa music

Kalli Hotunan Wukar Da “Maryam Sanda” Ta Kashe Mijinta Da Ita.

Published

on

- Advertisement -

Tsaban Kishi Ya Sanya Wannan Mata Ta Kashe Mijinta Hat Lahiri Wannan Lamarin Dai Ya Auku Ne A Lokacin Da Mai Gidan Nata Yadawo Gida Cikin Dare Domin Yin Kwanciya.
Ana Haka Sai Matar Tashi Tayimashi Maraba Da Zuwa, Ya Nufi Gurin Kwanciya Sai Tazo Yayin Da Shi BaiSan Kome Yake Tafe Da Ita Ba, Domin Matarka Bazaka Zaci Zata Cuta Makaba.
Anan Take Gurin Kwanciyar Su Ta Zaro Wuka Ta Daba Masa Sau biyu A Bayansa Ganin Haka Taga Yana Kokarin Ceton Kansa Sai Ta Sake Daba Masa Wuka A Gabansa. 

Ga Hoton Wukar Nan Kasa Kunganta.

Bayan Haka Ta Barshi Da Wukat A Jikin shi Ita Kuwa Ta Kubuta Ta Fita Gidan Wannan Boyar Allah Dai Sunan Ta Shine. <b> Maryam Sanda</b> Mazauna Garin “Abuja”.
Ga Hotunan Bikin Su Nan Da Ya Gabata.

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *