Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn

WAZIRIN RARARA MEDIA TEAM

Na sanar Da Masoyan Yahaya Madawaki’Wazirin Rarara’ Da Wata Waka Da Zai Fitta Mai Suna GA BUHARI GA BURTAI za’a saki Wannan Waka A ranar 30-11-2017 insha Allah Ga Kadan Daga Cikin Baitikan Wannan Wakar 

*Kai Kuban Kidan Sadaukai

*Wazirin Rarara Yake waka

*Yahaya Dan Madawaki Kenan

*Lakabi Na Ya’u Darakta

*Ni na Rarara Dandalin Mawaka 

*Ga Janar Ga Janar

*Ga Buhari ga Buratai

*Wuta Wuta Wuta Eho fire fire sir Easy Sorry Sir 

*Janarori Iyayen Janarori 

*A taba suna da danja

*aaha Sai Ku Taba 

*Ga Buratai

Ku Jira Wannan Waka Domin Zata Gayatar daku Sosai Zaku Iya Downloading Din Wannan waka a www.Pressloaded.com Dama Sauran Wakokin Wannan Mawaki;

Sanarwa Daga Uthman Kharouphy

 

Download:- Music-Warzirin-Rarara-Ga-Buhari-Ga-Buratai x

Also Share To Your Friends OnShare on FacebookShare on Google+Tweet about this on TwitterShare on LinkedIn