Music:-Sule Kudi Direban Waka Yan Kebbi Munada Farin Gwamna Hudu Ga Hudu Zance Ya Kare

94
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Jama’a Barkan Ku Da Wannan Lokaci Da Fatan Kuna Lafiya, ZakubSaurari Wannan Waka Ne Daga Madugu Uban Tafiya Na “Kwankwasiya” Kuma Ilimanta Ce, Da Jama’a Keyiwa Lakabida “Sule Direban Waka”.

Wannan Waka Yayita Ne Ga Kebbi State  “Governor”  (Atiku Bagudu) Game Da Irin Jajircewarsa Na Taimakawa Talakawan Jaharsa Da Kewayenta Da Yakeyi kuma Da Qauna da soyayyar da talakawa sukeyi governor   Atiku bagudu Shine ya ja Hankalin “Sule Kudi Direban Waka” Yayimasa Waka Qarqashin Jagorancin F.A. Alhaji Farouq Enabo.

Wannan Mawakin Allah Yayi Mashi Tarin Baiwa Da Duk Wanda Allah Yawa Ita Sai Godiya Domin Mawakin Bashida Hasada Da Ganin Gyashi, Kowa Nashine Sai Dai Wanda Yaki Allah Da Nanzonsa. Kada Kumanta Kuna Tare Da Admin Na http://Pressloaded.com Mungo De

Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurara Kuji:-

DOWNLOAD MP3 NOW

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.