- Advertisement3-

Music:- Wakar Gandujiya Sunkafa Tarihi Sati Da Biki Wata Ta Haihu

102

- Advertisement -

ZAKU SAURARI WANNAN WAKA DAGA BAKIN HAZIKI MAI BASIRAALLAH YABAWA BAIWA “Sule Direban Waka: “ZAURAWA SUNKAFA TARIHI SATI DABIKI DAYA TA HAIHU”

WANAN WAQA YAYITA NE ALOKACIN DA GANDUJE” YAYI AUREN BAZAWARAI DAYAYI TA CIKA BAKI AKAN SU YANA CEWA ZASUYI AUREN DA BA A TABAYIN IRINSABA A JAHAR KANO MA ANA SAI YAFI NA “KWANKWASSIYA” YAGAMA CICCIKA BAKI AKAFAFEN YADA LABARAI DA ALLAH YATASHI NUNAMASA SAKAYYA ANAYIN BIKIN DA SATI DAYA WATA TAHAIHU.

- Advertisement -

ANA HAKA SAI YA TURA MUTANENSA GIDAJEN REDIO SUNA CEWA WANAN BAZAWARAR DATA HAIHU YAR KWAN KWASIYYACE MUKUMA AKASAMU MUKAYI WAQA AKAN BA YAR “KWANKWASIYYA” BACE.

WANNAN SHINE DALILIN YIN WANNAN WAKA, FATAN AYI SAURARO LAFIYA.

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

- pressloaded1-

Leave A Reply

Your email address will not be published.