Connect with us

Hausa music

Music:- Hussaini Danko Anyi Rige Rige Nine Nakama Na Samu Sa’a

Published

on

- Advertisement -

Sannun Ku Da Kasance Tare Damu a Dai2 Wannan Lokaci, Masoyan Wakokin Hussaini Danko.

Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Da Fasihin Mawakin Zamani Ya Rera Ga Samari Da ‘yan Mata Masoyan Juna.

Wannan Waka CE Da Hussaini Danko Yayiwa Lakabi Da “Anyi Rige Rige Nice Nakama Nasamu Sa’a”.

Ga Dai Wakar Nan Ku Sauke Ku Saurara Zaku Iya Kasancewa Tare Damu Domin Samun Latest Upcoming Music, Videos And So On, See You Next Post.

Hit Download Below And Listen:-

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *