Labarai Da Dume Dumen Su:- Masana’Antar Film Din Hausa Ta Samu Karuwa

Fitaccen Mai Shirya Fina Finai Na Kannywood hausa Industry Na Aminu Saira Ya Samu karuwar Diya mace.

Ya Sanar da haka a shafin sa na Yanar Gizo Ranar Talata 3 Ga Watan Octoba.

Ga Abinda Ya Turo Kamar Haka

“Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun “ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata Albarka. ”

Abinda ya Rubuta Ke Nan.

Mu Admin Na Pressloaded.com Munayi masa Barka, Allah Ya Raya Amatullah Bisa Turba Ta Sunnah Manzo [ S A W ].

Allah Ya Rayawa Kowa Abinda Ya Karu Da Shi Ya kuma Rayashi Bisa Turba Ta Musulunci Ameen.

Leave A Reply

Your email address will not be published.