Music:- Ado Gwanja Musasanta Kunju Sahunmu Mubar Gaba ‘Yan Uwa

107
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Ado Isah Gwanja Ke Nan Dauke Da Wata Sabuwar Wakarsa Mai Taken “Musasanta Kunji Sahunmu Mudaidaita” Zaku Saurari Wannan Waka Daga Bakin Sa, Zakuji Yadda Mawakin Ke Furta Kalamai Cikin Sirri Na Ilimi Da Kaifin Kwakwalwa Da Allah Ya Bashi.

Sai Wanda Ya Doka Kidan Wannan Waka Shine “Isah Gombe” Wanda Ya Shahara Wajen Iya Kida A Duniyar Kannywood Industry. kusan Dukkan Mawakan Kannywood Shi Ke Musu Kida.

Bama Kannywood Ka Daiba Hatta Da Mawakan Hausa Hip Hop Shi Ke Doka Musu Kida, Domi Shi A Nan Allah Yayi Masa Yashi Baiwa.

Sai Ni Admin Na Pressloaded.com Nake Muku Lale Barhabin Da Wannan Sabuwar Waka Ta “Gwanjan Mata” Ba Na maza Ba, Fan Za’ayi Sauraro Lafiya.

Click Download Below and Listen:-

DOWNLOAD MP3 NOW

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.