Connect with us

Hausa music

Music:- Ado Gwanja Kumori Lokacin Ku, Kunji Mata

Published

on

- Advertisement -

Sabuwar Waka Ke Nan Daga Bakin Mawakin Mata, Mawakin Da Allah Ya Baiwa Tarin Farin Jini Da Kwarjin A Idon Duniya.

Jama’a Na Kiransa Gwanjan Mata Haka Kuma Wasu Na Kiransa “Limamin Mata”, Duk Da Cewa Kowa Yasan Sunan Sa. Ado Isah Gwanja Amman Tarin Masoya Da Jama’a Ya Sa Sunan Nashi Ya Dushe.

Wani Daga Cikin Maziyar Dan Shafin Namu Na Pressloaded.com Yayi Comment Da Cewa Allah Ya Karama Gwanja Ilimi Da Basira, Ga Wakar Na Dai Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Da Wace Irin Kalami Yazo Da Shi.

Hit Download And Enjoy…….

DOWNLOAD MP3 NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *