Audio:- Fassara kalaman Bakin Shugaban Najeriya “Muhammadu Buhari” Na ( Independence Ng )

66
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Bissimillahi Rahamani Raheem, Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Yau Haka Kuma Barkan Ku Da Sake Saduwa Damu A Cikin Wannan Lokaci.

Yau Muna Dauke Da Audio Na Fassara Kalaman Bakin Shugaban Najeriya, General Muhammadu Buhari Na Samu ‘Yancin Kan Kasar Mu Najeriya Yau Shekara “57” Ke Nan.

Inda Zaku Saurari Wannan Fassara Daga Bakin Sha’a Ban Ibrahim Shadada Dauke Da Cikaken Bayni Mai Gamsarwa, A Cikin Harshen Hausa.

Sai Admin Na Pressloaded.com Nakeyimuku Fatan Alkairi Allah Yabada Idon Ayi Sauraro Lafiya.

Baya Ga Haka Zaku Iya Kasan Cewa Tare Damu, Domin Yin Download Na Sabuwar Wakar Da Anka Shiryawa Baba Buhari, Insha Allah Nan Bada Jimawa Ba Zaku Ganta Munyi Post.

Ku Sauke Wannan Fassara Kusha Sauraro Lafiya.

DOWNLOAD MP3 NOW

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.