Music:- Mr Bangis Boka Album Complete

0

Don’t Forget You Are Here To Download “Full Mr Bangis Boka Album 2017”

Aslm Jama’a Barkan Ku Da Yau, Mundawo Muku Da Wasu Sababin Wakokin Hausa Ga Su Kamar Haka Da Kuma Waye Ne Yayi Wakokin.

Dafarko Dai Sunan Wannan Mawaki Mr Bangis Mai Yaya Wanda Kuka Fi Sani Da “Bangis Makosa” Mawakin Ya Zare Dantse Don Ganin Shima Yashiga Cikin Sahun Masu Fitar Da Album Duk A Shekara,

Kamar Irin Su “Nura M Inuwa, Umar M Sharif, Hussaini Danko, Adam A Zango” Da Dai Suran Su, Shi Yasa Yaga Ya Dace Shima Yashigo Sahun Wa’yan Nan Manyan Mawaka Masu Fitar Da Album Nasu A Shekara.

Mr Bangis Ya Radama Sabon Album Dinsa Suna Kamar Haka Boka Album 2017 Kuma Yane Nan A Kasuwa Da Guraren ‘yan Tebur Tebur,

Sai Dai Mu Ga Kadan Daga Cikin Wakokin Kamar Haka. haka Kuma Zaku Iya Download Na Album Din Complet A Nan Insha Allah Nan Bada Jimawa Ba.

Ga Wannan Sai Ku Dan Shakata Da Ta:-

(1)Download Mr Bangis-Boka-Album-White-House-Family MP3

(2)Download mr Bangis-Boka-Album-Soyayya-Watarana-Sai-Kai-Dariya MP3

(3)Download mr Bangis-Boka-Album-Nagode-Ml-Umar MP3

(4)Download Mr Bangis-Boka-Album-Lele-Mai-Yayi MP3

(5)Download Mr Bangis-Boka-Album-Labarina-Music MP3

Note:- Zaku iya Download Na Sauran Ragowar Album Din A Nan Download Full Album Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.