Connect with us

Comedys

Video:- Rahama Sadau Tayi Kiss Mc_Asubaba “Check B4 U Share”

Published

on

- Advertisement -


© File Photo.

Wannan Bidiyo Comedy Da “Rahama Sadau” Ta Shirya, Yane Nuni Da Cewa kada Saurayi Da Budurwa Su Fiye Zumudin Juna So sai,

Yane Da Kyau Iyaye Su Dinga Lura Da Abinda Diyan Su Keyi A Kowanne Lokaci.

Kuma Maganar Cewa Ankori “Rahama Sadau” A Masana Antar Hausa Film, to Ba Gaskiya Bane, Ba Wanda Ya Koreta.

Kada Mu manta Da Cewa Duniya Kogi Ce, Likaye Muke Sai Wanda Allah Ya Tsallakar, Kada Kayi Fariya Kai Kafi Kowa Ko Kafi Sannai Kanka, Don Baka San Ta Inda Zaka Tsinci Kanka Ba Gobe.

Ku Sauke Wannan Comedy video Ki Kallah Kusha Dariya Harda ‘yan Gallah.

Download And Watch After:-

DOWNLOAD VIDEO NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *