- Advertisement -

Photos:- Sababin Hotonan Rahama Sadau A Cikin Film Din “Ajuwaya”

123

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

File Photo’s

Haryanzu Dai Ana Nan Ana Shotting Din Film Din Ajuwaya Wanda Jarumar Hausa Film Ke Cikinsa.

Wa’yan Nan Sababin hotuna Ne; Na Sabon Film Nollywood Wanda Rahama Sadau Suke Kan Shotting Dinsa, Da Ita Da ‘yan ‘Kudu’ Masuyin “Nollywood Film”.

- Advertisement -

Baya Ga Wannan Film “Ajuwaya” Haka Kuma Akwai Wani Wanda Ake Shotting Wanda Sukayiwa Lakabi Da “Tatu” Shima Na Nan Zuwa.

Baya Ga Haka Kuma Jarumar Ta Kara Dacewa masoya Ku Daina Daukan Jita Jita Domin Daukan Jita Jita Bashida Amfani, Gurin Na Farantawa Jama’a Rai Ba Wai Shashanci Nakeyiba.

Sai Ku Kasance Tare Damu Daga Yanzu Harzuwa Kowane Lokaci Domin Download Na Wannan Film Da Ake Haskawa Da Jarumar Hausa Mai Suna “Rahama Sadau” See You Next Time

From => Files Photo

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.