Connect with us

Comedys

[ Comedy ] Suleman Bosho Munanfikin Mata Latest Comedy

Published

on

- Advertisement -

Suleman Bosho Munanfikin Mata Latest Comedy Video

Wannan Sabon Salone Da Dan Wasan Kwaikwayon Nan Suleman Bosho Yazo Dashi, Inda Yake Yin Comedy ‘yan Kadan Domin Wayar Da Kan Jama’a aKan Al’amurran Dake Tafiya Na Yau Da Kullun.

Wannan Comedy Dai Ya Kunshi Yin Gulma Ba Kyau A Matsayin Mu Na Musulmai Yane Kawo Matsala Tsakanin Zamantakewa Na Yau Da Kullun, Kai Hattama Addinin Mu Zai Shafa, Jama’a Sai A Kiyaye Akan Hakan.

Ga Comedy Din Nan Sai Ku Sauke Akan Wayar Ku Ku Kallah:-

Click Link Blow To Download And Watch After:-

DOWNLOAD VIDEO NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *