[ Fatawa ] Abubuwan Dake Kare Azumi By Shek Jafar Mahamud Adam

Ml Shek Jafar Mahamud Adam Yanenan Raye Bai Mace Ba, Me Yasa Nace Muku Haka Yane Nan Raye Bai Bace Ba…..?

Idan Mutun Ya Bar Duniya Amman Ya Wallafa Wani Abun Alkairi Wanda Duk A Kowane Lokaci Ana Amfanuwa Dashi, Kamar Irin , Littatafan Sunnah Fadakarwa, Wa’azantarwa, Da Dai Sauran Makamanta Wannan.

Toh Tamkar Yane Rayene Bai Mutuba. Domin Kuwa A Duk Lokacin Da Anka Sanya Fatawarsa Ai Kunga Kuwa Tamkar Yane Raye Ne, balantana Ma malaman Sunnah.

A Cikin Wannan Fatawa Zakuji Ireiren Abubuwan Dake Kare Azumi Da Kuma Abubuwanda Basa Kare Azumi.

Ku Saukar Da Wan nan A Nan Karkashi…….!!

DOWNLOAD MP3 NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.