[ Nusic ] Wakar Auran Nura M Inuwa By Ibrahim S Fahasa mp3

Ibrahim S Fasaha Dauke Da Tasa Tsarabar Wakar Auren Nura M Inuwa Wannan Waka Itace Waka Da Anka Fi Ikirarin Cewa Dukk Cikin wakokin Da Ankayi A Auren Nura M Inuwa Tafi Kowace Waka Tsaruwa Da Dadin Ji.

Kada Kubari A Barku A Baya Kuyi Download Ku Saurara Kuji Wadanmi Irin Baituka Ne. ankayi Ampani Da Su. da Har Suja Zarce Saura Wakokin Aure Da Ya Gabata.

Press Watch and Download The Song….!!

Download MP3

DOWNLOAD MP3 NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.