[ Video ] Tahir Fagge Yane Rawar Ado Gwanja Asha Rawa Rawa Video

145
Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Jama’a Assalamu Alaikum Ga Wani Video Music Daga Babban Actor Mai Fitowa A Matsayin Uba Film Din Hausa Wannan Ba Kowa Bane Face Tahir Fagge Wanda Ayanzu Haka Shine Ya Barshe Guminshi Yane Cashewa A Wani Studio Inada Yake Mamin Wakar Ado Isah Gwanja Mai Take “Asha Rawa Rawa Mata Kusha Sha’anin Ku Duniya Ce”.

Kada Ku Dauka Da Cewa Ai Ya Barar Da Kimarsa Ce A’a Ba Haka Bane Neman Hakkin Sa Ne Yakeyi, Kuma Wanna Ai Nuna Farin Ciki Ne Ga Wannan Gaiyatar Da Ankayi Mishi Zuwa Halartar Wannan Taron,

Don Haka Dan Allah Kada Ku Masa Wani Kage Ko Chamfi, Ga Video Nan Sai Kuyi Download

Click Download Blow And Enjoy…….!!

Download Tahir_Fagge_Yane_Rawar_Ado_Gwanja_Asha_Rawa_Rawa_Video

DOWNLOAD VIDEO NOW

Also Share To Your Friends OnShare on Facebook
Facebook
Share on Google+
Google+
Tweet about this on Twitter
Twitter
Share on LinkedIn
Linkedin

Leave A Reply

Your email address will not be published.