[Full Album ] Hussaini Danko Nasarar Gani New Album
Wannan Wani Sabon Album Ne Da Hussaini Danko Ya Fitar a Cikin Lokacin Nan, Ga Sunan Album Din Kamar Haka Nasarar Gani Shidai Husaaini Danko Ya Kan Saki Album Fiye Da 2 Zuwa Uku A Shekara.
Sai Dai Wakokin Da Ke Cikin Album Din Zaku Gansu Basuda Yawa. a Wani Album Zaku Ganshu Guda 9 Ne Wani Album Kuwa 11 Zuwa 12 Amman Dawuya Kuga Sunkai Kimanin 21 Ko fiye Da Haka.
Wannan Waka Itama Daga Cikin Album Din Nasarar Gani Ga Baitin:- Wakar Kamar Haka,“Hussaini Danko Sobolomo Niya Danwaka”
Press Download And listening
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
Download Hussaini_Danko_Mufita_Ulkairi_Annabi_Shugaba_Kainakewa_Bege MP3
.
.
.
.
.
.