[ Song ] Wakar Macukule By Mansoor “Prod Umar M Sharif”

Shai..!! wannan Waka Ta Waku So Sai Gaskiya Ko Da Adawa, Duk Da Ni Admin Bana Son Wakokin Umar M Shari Don Bai iya Kokiba, No Gwanini Nura M Inuwa Ne.

“Wannan Waka Mai Suna Macukule Wakace Mai Dauke Da Wani Shigar Da mutane Keyi, su Badda Kamanun Su Zuwa Kamar Shigar Dodo Ko Ko Wata Shiga Dai Dabam Da Na Mutane, Hakane Yasa Ita Wannan Boyar Allah Wadda Ake Waka Da Ita Take Tsoron Macukule Kada Ku Manata Wanda Yayi Wannan Waka Shine Umar M sharif Ft Mansoor By Download and Enjoy……

Fast Download and Enjoy……!!

Download Macukule_Mansoor_Hausa_Movie_Song_By_Umar_M_Sharif MP3

DOWNLOAD MP3 NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.