Connect with us

Politics Song

Jama’ar Kano Suna Neman Rarara Ruwa A Jallo

Published

on

- Advertisement -

Wan nan Bawan Allah Dauda Adamu Kahutu Wanda Kuka Fisani Da Rarara Yayi Wata Waka Ce, Ga Gwamnan Kano Ganduje.
.

Governor Abdullahi Umar Ganduje

.
A Cikin Wakar Ya Furta Wasu Kalamai Mara Dadi Ga Tsohon Gwamnan Jahar Ta Kano State Wadda Ita Ce Ta Zama Silarsa Na Rashin Shiga Garin Kano,
A Yanzu Haka.
.
Bayan Ya Saki Wakar Mai Taken Kano Ta Ganduje Ce Wan nan Waka Ita Ta Haifar Masa Da Bakin Jini Da Har Jama’ar Kano Suke Zaginshi, Da Cewa Bai Kyautama Rabi’u musa Kwan Kwaso Ba.


Rabi’u Musa Kwankwasiya
.
Ga Wasu Sakonni Da Muka Samu A Facebook Social Network, Inda

Sharhabil Lawan Hotoro Yake Cewa:-

Rashin kunyace, da rashin godiyar Allah tasa Wannan bawan Allah yaciwa shugaban darikar #kwankwasiyya ta Nigeria mutum ci Namayi duba Nagano cewa duk inda Maroqi. Daman yake to abu biyune a tattare dashi idan
kabashi kaine nasa idan ka hanashi wani yabashi zai iya Cima mutunci ko.
Wanne kalane…..Kaurin ido daganin ya fara kaurin wuya shine yasa ya fara ciwa Manyan mutane mutumci bayan yasan cewa ayanzu duk nigeria indai ba Shugaban_kasa Buhari ba babu wani mutum mai Jama’a kishin talaka Kishin Mutanensa. Dama yankinmu Arewa amma yayi mana wanan cin mutumcin to fa bana
yafara taro. Fadan dayafi karfinsa. AMANA_MUKEYI SHINE. TAKEN MU.

Hakan Kuma Wan wan nan Bawan Allah. Hamza Maineman Nawaya
Yake Cewa:-
kudaina kulashi bayada ilmi na addini baikamata yamaida cin mutincin mutane yazama abin neman abincinkaba.
.
Yanxu Haka Dai Mutane Da Dama A Garin Kano Basuji Dadin yin Wannan Waka Ba Ta Kano Ta Ganduje Ce,
:
.

Click Here To Download Kano Ta Ganduje Ce Song

.
Kai Miye Korafinka …..? Yi Comment Blow Ka Tura.

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *