Connect with us

Comedys

Download Buhari Yadawo Comedy Video by Horo Dan mama ft Abdul Amart

Published

on

- Advertisement -

Assalamu Alaikum Ya Ku Maziyartan Shafin Mu Mai Albarka.
Barkan Kuda Warhaka,

“Ga wani Comedy Video Na Buhari Yadawo. Da Na Gani A Shafin Arewamobile.com Wato Shafin Da Mai Gidana Yake Aiki A cikinsa, Shidai Wan nan Bawan Allah Sunansa ZaharaDeen Wanda Aka Fisani Da Deen Yashe Dabai Wanda Ya Kasance Mai Gida Na A Harakar Internet. Wanda Ya Shahara A Kowane Fanni Na Internet Wato Yanar Gizo Gixo.

Deen Yashe Dabai Mutun Ne Mai Hakuri So Sai Fiye Da Yadda Kake Tinani, Halayensa Abin Kwai Kwayo Ne Ga Dukkan Musulmi.

“Kada Na cika ku Da Surutu Bara Na Barku Haka, kuma nan Jimawaba Xakujimu Da Wani Labrin Sa Insha Allah.

Download This Comedy Video Blow…

Download video-buhari-ya-dawo-hausa-comedy-horo-dan-mama-ft-abdul-amart-mai-kwashewa

DOWNLOAD Video NOW

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *