Connect with us

Politics Song

Yadda Ake Saka Number Blacklist A Wayar Android

Published

on

- Advertisement -

Assalamu Alaikum Jama’ar Dake Tare Damu Na Wan Nan Shafi Na Mu Mai Albarka. Barkan Ku Da Yau, Barkan Ku Da Warhaka Barkanku Da Sake Saduwa Da Mu a Dai Dai Wan nan Lokaci.

UMAR IBRAHEEM G-STAR

Ne Ke Tare Da Ku A Dai2 Wan nan Lokaci, Yau Da Ikon Allah Zamuyi Muku Bayanmi Akan Yadda Zaku Saka Number A Blacklist Dik Da Sanin Kune wayar Android Batada Inda Ake Saka Blacklist To Allah Da Ikon Sa Ya Bamu ikon Gano Yadda Zaku Saka Blacklist A Wayar Ku Kirar Android Batare Da Bata Lokaciba Bara Mu soma Aiki

Ga Abubuwan Da Ake Bukata Kamar Haka

(1) Android Phone
(2) Apps Blacklist.apk
(3) Sai Number Da zaka Saka A Blacklist

Domin Sauko Da Wannan Apps Din sai Ku Taba Nan.

Download Blacklist_SMS_MMS_Call_Blocker.Apk

Bayan Kun Dauko Shi sai Kuyi Install Dinsa Bayan Ya Gama Install sai Kuyi Open Dinsa; Zaku Ganshi Kamar Haka.

Yauwa Sai Ku Taba Kan alaman contact Zakuga Harda Alaman (+) A Wajen Kuna Taba Waje Zaku Ganshi Kamar Haka.

To Idan Number Da Kake Son Sakawa Cikin Contact Dinka Take sai Ku Taba Kan Inda Anka Zakageye Zaku Ganshi Gefen Dama Wato Right Hand Side Idan Kuma Kane Son Kasakata Ne Kuma Sai Ka Dana Numbers Dinka Zaku Gansu Nan Sun Fito, Bayan Kun Gama Saka Number Din Sai Ku Taba OK kuna Taba Ok Zakuga Number Da Zauna Kamar Haka.

Shike Nan Kun Gama Saka Number A blacklist Idan Kuwa Number Din Da Kake Son Sakawa Suna Da Yawa Sai Ka Sake Bin matakin Farko Don Kara Add Wata Number,

Sai Kuma Yadda Zaku Cire Number A Black List

Sai Ku Fita Daga Cikin Apps Din Sai Ku Koma Shigan Apps Din Zaku Ga Number Da Kunkayi Add To Blacklist kamar Haka.

Sai Kuyi long Press Akan Number Da Kuke Son Gogewa A Blacklist Zakuga Alaman Delete Tafito A Sama Gefen Dama Sai Kuyi Delete shike nan Kun cire Number Daga Blacklist.
Dafatar Angane Wan Nan Tunatarwa Da Nayi. wassalam Call me For More Help. 07067159696 Nan Bada Jimawa Ba Zamu Kawo Muku Wata Hanya Kuma Yadda Byan Kunsaka Number A Blacklist Zaku Dinga Ganin Koda Kira Dawa Ankayi Muku,

Note Please Dan Allah Kuyi Share Zuwa Ga ‘Yan Uwa Don Suma Sukaru Na Han Yar Taba Share Bottom Blow To Facebook Friends.

- Advertisement -

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *