Yadda Ake Tura Application Ta Whatsapp Cikin Sauki

kamar Yadda Jama’a ke kawomana Korafe Kora Fen Su. Da Cewa Dan Allah ko A Kwai Hanyar Da Zamu iya Tura Android App A Whatsapp Zuwa Ga Abukan Mu……………………….

Eh Tabbas Yau Muna Dauke Da Yadda Zaku Iya Tura Apps Ko Wane App ne Zuwa Ga Abokin Ka Batare Da Kasha Wata Wahala Ba Cikin Sauki.

Ba Wahala A Cikin Wan nan Bayani,Abunda Ake So Kawai Ka Bamu A Ron Hankalinka Bayan ‘yan wasu mintuna Kadan.

Dafarko Dai Ana Son Ka Tanadi Apps Din Da Zaka Turawa Abokin Ka Ko abukiyar ka.

Mudauka Cewa Kana Son Ne Ka Turawa Abokin Ka Sabon Whatsapp.apk Latest Version,

To Ga Yadda Zakuyi:- Dama Kunsan A Salin Android App Zai Zo A Matsayin .apk to Bayan Ka Dauko App Din Da Kake Son Turawa Abokinka Sai Ka Zo Kan App din Kayi Long Press zai Baka option Sai Ka Zabi Rename Sai Kayi Renamed Dinsa Zuwa Doc Abun Nupi A Nan Shine Kar Shen App Din Zakayi Rename Dinsa ziwa .doc

Misali

kana Son Ka Tura Whatsapp.apkAha Sai Kayi Rename Dinsa Zuwa Haka
whatsapp.doc Sai Ka Dan Ok Bayan Kayi rename Dinsa Ya Koma whatsapp.dco Sai Ka Koma Dannashi Wato Kayi Long PressDinsa Zai Sake Nuna Maka Option Sai Ka Zabi Share Nan Take Zakaga Wan Nan Ya Fito A Wayar Ka

Sai Ka DanKan Whatsapp Domin Share Zuwa Ga Wanda Kake So bayan Ya Kawo Ka Cikin Whatsapp Naka Sai Ka Zabi Wanda Kake Son Turawa Sai Ka Dannah Kanshi Zakaga Alaman Arrow Gefen Dama Wato Right hand Site Na Wayar Ka Sai Ka Taba Shi, Kana Tabashi Zaka Ga App Din Ya Para Tafiya Kamar Yadda Kasan Kake Tura Audio Or Video. bayan App Din Ya Je Gun Wandna Kake son Turawa Sai Ka Ce Masa Ya Je Cikin Memory Dinsa Na Wayar Sa Yayi Locate Na Folder Whatsapp ko Image, Or Video Folder Zai Gansa Sai Yayi Long Presskan App Din sai Yayi Renamed Dinsa Zuwa whatsapp.apk Sai Yai Insatll Shil, Shike Nan nan, Da Fatar Anfahimta Da Tunatarwae Mu. idan Da mai Tambaya Ka Iya Kiranmu A Wan nan lamba 07067159696
pls Note Banda Flash…….

Dan Allah Kayi Kokarin Share ZunwaGa Abokan Ka Na Facebook Da Instagram Ta Hanyar Amfani Da Share Bottom Blow…….> Domin Suma Su Karu

Leave A Reply

Your email address will not be published.