Yadda Zaku Saka Wallpaper Image Guda Goma A Wayar Android

0

Bissimillah_Rahamani Raheem…… Barka Da Zuwa Maziyarcin Shafin Mu A Yau Muna Dauke Da Yadda Zaku Iya Sanya Hotunan Ku A Wallpaper A Wayarku Kirar #Android. Koda kuwa Sunkai Guda Goma (10) koma Sun Haura Haka.
>>
kuma Zaku Dunga Gani hotunan Suna jiuyawa Daya Bayan Daya Har Zuwa Koda Adadin Guda Nawa Ne Kuka Sanya.
>>
Domin saitawa Wayarku Android Wannan Setting Din, Anson Ka mallaki Abubuwa Kamar Haka
>>
(1) Wayarka Android
>>
(2) Sai Application Da Zaibaka Damar Saitasu
>>
(3) Sai Hotunan Da Kake Son Su Dinga Jiuyawa
>
Kamun Muci Gaba Muna son Kuyi Download Na Wan nan Apps Din Mai Suna Wallpaper_Changer.apk
>>

Download Wallpaper Changer .apk Here


>>
Bayan Ku Dauko Apps Din Sai Kuyi Install Dinshi Bayan Kunga Installing Sai Ku Shigeshi Idan Ya Bude Zakuga Wan nan Kamar haka
>>

>>
Bayan Nan Sai Ku tick Na wata Box Nan Kasa Inda Anka Rubuya
>>
Change Wallpaper Every
>>
Bayan Kuyi Tick Dinta Saiku Duba Nan Inda Kukayi Tick Din Box Din Zakuga An Ruta minutes A Gefin dama Zakuga 3 Ko Wata Number Makamnciyar Hakan.
Toh Abun Lura a nan Shine Wan nan Number da Kuma minutesDin Suna Nufin Bayan Minti Nawa Ne Kake Son Hotunan Zasu Dinga Ji’uyawa
sai Ka Zabi iya Yanda Kake So.
>>
Bayan Ka Saita Su Sai Ka Duba Da Sama Zakaga Inda Anka Rubuta Albums
Sai Ku Taba Kanshi Idan Ya Bude

Zakuga Ya Rubuta Muku No Image added Yet to Sai Ku Taba Kan wajen Zai Dauke Ku Izuwa Cikin Gallery Na Hotunan Ku.
Sai Ku Taba Kan hoton Da Kuke So idan Ya Zo Sai Ku Koma Tabawa Kan Wajen Zai Koma Daukan Ku Zuwa Inada Hotunan Ku Sai ku koma Taba hoton Da Kake So
>>
Haka Zaku dingayi Har Sai Kun Kai Iya Adadin Hotunan Dakake Son Ku Dora.
>>
Sai Ku Taba Kan Back na Wayar Ku.
Shike Nan Kun Gama Hada wan Nan Wallpaper Rotation image.
>>
Da Zaran Kun Taba Kan Menu Na Wayarku Zakuga Komai Yane tafiya Lapiya Qlw.
>>
Ga Mai Tambaya Ko Karin Bayani Zaku Iya Kirana Ta Wan nan Number
=>
07067159696
Wassalam……..

Leave A Reply

Your email address will not be published.