Yadda Akeyin Rubutu A Saman Video A Wayar [ Android ]

0

Barka Da Yau Barka Da War Haka Maziyar Cin Shafin PressLoaded .Com,
=>
Yau Munzo Muku Da Yadda Zaku Iya Sakawa “Video” Rubutu ASama. ta Hanyar Amfani Da Wayar “Android” indai Wayar Ka Version 4.2.2 Ce To Babu Matsala Zaka Iya Yi Da Ita.
=>
Shi Dai Wannan Abun Ana Kiranshi Da Suna “Add WaterMark” So Da Yawa Kuna Ganin Rubutu A Jikin “Video” Da Kuke Kallah A “TV” Ko A Wayoyinku Na “Hannu” Zakuga Anyi Rubutu Can Saman “Video” A Gefen “Dama” Ko A Gefen “Hagu” A Cikin “Video” Da Kuke Kallah.
=>
Misali Zakuga An Saka “Number” Na Waya A Saman “Video” Ko Wani link Na Sunan Site ko Dai Wani Rubutu Makamancin Hakan.
=>
Idan Bazaku Manta Ba Idan Harkai Maziyar Cin Wan nan Site Ne Kuma Kana Download Na “Comedy Video” Da Muke Dorawa To A Cikin Wan an Site To Zakaga Wanda Munka Rubuta Sunan Site Namu Wato Zakaganshi Kamar Haka.
www.Pressloaded.com Idan Ka Duba A Farkon Rubutun Zakaga Har Da Foto a JikinSa.
=>
Yin Hakan Ba Wani Abu Bane Mai Wahala Ba insha Allah. abunda Ake So Ka Natsu Kabi Wan nan Matakai Da Zamu Zaiyana Step By Step.
=>
Dafarko Ana So Kayi Download Na Wan nan Application Mai Suna “Total Video Editor.apk” A Cikin Wayar Ka “Android” Domin Sauko Da Shi Wan nan Apps Din

Click Here To Download

=>
Bayan Kunyi Download Na “App” Din Sai Kuyi Install Nashi Idan Ya Gama Installing Sai Ku Taba Kanshi Ya Bude Idan Ya Bude ZakugaNshi Kamar Wan nan Foto =>

Bayan Haka Shi wan nan “Application” Din Ya Ne Da Abubuwa Da Ake Amfani Dashi Kusan Guda “Goma Shashidda” (16) Zaka Iya Ya Yanke waka Ko Jona Waka 2 Waje Daya Ko Fitar Da Hoto A Jikin “Video” ko yanke Waka Ko hada “video” (2) Waje Daya Da Dai Sauran Makaman Tansu. To Bara Muci Gaba Da Inda Munka Tsaya.
=>
Bayan Ka Bude App Din Sai Ka Na tsu Ka Duba Da Kyau Inda Anaka Rubuta “Add Watermark” Sai Ka Taba Kanshi Zai Dauke Ka Zuwa Cikin “Videos” Da Ke Kan Wayarka sai Ka Zabi “Video” Da Kake Son Saka Wan nan “Rubutu” Sai Ka Tabashi Idan Ka Tabashi Zai Dauke Ka Zuwa wan nan Waje Kamar Yadda Kuke Gani Wan nan Image Blow.
=>

=>
To Sai Ka Duba Inda Anka Rubuta “Enter Text Here” Sai Ka Taba Kanshi In Ka Taba Kanshi Zai Baka Damar Rubuta Duk Abunda Ka Gadama BayanKa gama Rubutawa Sai Ka Danna Kan “Done” A Gefen Ka Na Dama, Kuma Idan Ka Son Ka Chanzawa Abun Kala Sai Ka Taba Kan Color zai Baka Damar Ganin Style Kala Kala Na Color sai Ka Zabi Wadda Kake So Bayan Ka Zaba Zai Dawo Da Kai Wajen Da Kake Gani Rubutun Da Kayi Saika Duba Inda Ka Taba Color Zakaga An Rubuta “Logo” shima Sai Ka Batashi idan Ka Tabashi Zai Dauke ka Zuwa Inda Hotunan ka Suke Sai Ka Zabi Hoton Da Kake So Kana Zaben hoto Zai Dawo Da Kai Baya Inda Kake Ganin Wan nan Toton Da Kuma Rubutun Da Kayi.
=>
Sai Ka Natsu Ka Duba Zakaga Inda Anka Rubuta #Top #center #text #logo #Both
To Sai Ka Zani “Top” Zakaga Da Rutun Da Hoton Duk Sun Koma Saman “Video” Da Ke Aiki a Kanshi.
=>
Bayan Nan Sai ka Janyo Kasa Zakaga Inda Anka Runuta “Text Visibility To Ba Tuwanka Da Shi Sai Ka Kara Dubawa Kasa Dab Zakaga An Rubuta “Add Watermark” To Kana Tabashi zai Nemi Da Ka Runutawa “video” Din Da Kayi Editing Suna Sai Ka Zabi Suna Nan Da Kake So Sai Ka Sanya Masa Sai Ka Dan Na Kan “Ok” Shi Ke Nan ka Kammala Aikinka Zaka Ganshi Nan Da Kasa Sai Ka Dan Na Play Ka Ga Yadda Kayi Aikin ka.
=>
Kuma “video” Din zaka Samesa Cikin “Memory Card” Sai Duba Folder Mai Suna “Total Video Editor” A Nan Zaka Ganshi.
=>
Da Fatar Ka Gamsu Da Bayani Da Muka Yi:-
=>
Note:-
Wan nan Tutorial Zaka Iya Copy Nashi ka Kaishi Duk Inda Kake Son Kaiwa Amman katabbatar Da Ka Sanya Link Din site Namu Kamar Haka Source By:- www.Pressloaded.com
=>
Haka kuma Zaku Iya Kiran Mu A Waya Domin yin Wasu Tambayoyi Inda Baku Gane Ba.
=> Name Umar Ibrahim G-star
07067159696

Leave A Reply

Your email address will not be published.